NASIHA

 1. Duk wanda yaddogara ga ALLAH, Allah zai arzitta shi ta inda bai tsammani. 


2. Duk wanda yajji tsoron Allah, Allah zaiyi masa mafita. 


3. Duk wanda yajji tsoron Allah, Allah zai sawwaqa masa lamurran sa. 


4. Duk wanda yajji tsoron Allah, Allah zai gafarta masa zunubban sa. 


5. Duk wanda yacciyar sbd ALLAH, Allah zai nikka masa duniya da lahira. 


6. Duk wanda yattau sayama na qasa, na sama (ALLAH) zai tausaya ma sa. 


7. Duk wanda yaggode ma ALLAH, Allah zai Qara masa. 


8. Duk wanda ya rufa ma dan uwansa asiri, Allah zai rufa masa asiri duniya da lahira. 


9. Duk wanda yayyaye ma dan uwansa damuwa, Allah zai yaye ma sa damuwar duniya da lahira. 


10. Duk wanda yasso manzon ALLAH (saw)  kuma yayyi biyayya gare shi, Allah zai shiryadda shi duniya da lahira. 

 

 Ya ubangiji Allah ka sa mu mutu muna masu Kyakkyawan ayukka.


Ya ubangiji Allah ka ya ye muna damuwar duniya da lahira.

Comments

Popular posts from this blog

FOOD FOR THOUGHT

...JUST BEGIN...

DUNIYA: Wasu darusa daga cikin ta.